Cookie. A cookie is a baked or cooked food that is typically small, flat and sweet. It usually contains flour, sugar and some type of oil or fat. It may include other ingredients such as raisins, oats, chocolate chips, nuts.
You can cook Cookie using 7 ingredients and 6 steps. Here is how you cook it.
Ingredients of Cookie
- You need 2 tin of Flour.
- It's of Baking powder 1 tblspn.
- You need 1 of egg.
- Prepare of Sugar to ur test.
- You need of Flavour.
- Prepare 1/4 of Butter.
- You need of Milk.
Cookie instructions
- Ki dauko kwano mai kyau ki zuba butter a ciki sai kiyi mixing da sugar dinki sosai har sai ya koma fari alamun sugar din ya narke kenan..
- Sai fasa egg dinki ki zuba akan butter din shima ki juya sosai har sai ya bi jikin butter din..
- Sai tankade flour dinki ki zuba baking powder akan flour din..
- Ki Dan jiga madarar amma kar ruwa yayi yawa Dan kwabin so ake ya hade jikinsa kamar cin-cin, sai ki saka flavour dinki acikin madarar..
- Sai ki dauko wannan kwanon mai butter aciki ki zuba fulawarki, sai ki saka madarar shima, ki juya sosai har sai ya hade jikinsa..
- Shikenan sai ki samo cutters dinki kiyi duk irin shape din da kike so, ki gasa a oven (low heat).